2

Bari muyi tsammanin kuna muradin fara saida tsarin shiga yanar gizo dana katin kira tare damu, Sannan kuma kun yanke shawarar farawa da dubu uku kachal N3000,

Lura: kafin ku fara munada tsari na matakai guda uku a tare damu. Muda matakin farko:

1.Smart Earner (Wanda yake kyautane shigarsa)

2.Affiliate (shiga gurbin Affiliate zamu chageka naira dari biyar kachal N500 daga nan babu wani tsari dazai qara biyowa sai idan zaku matsa mataki na gaba)

3.Topuser (Shi kuma wannan tsarin zamu chageku naira dubu daya da dari biyar ne kachal N1500 kuci gaba da amfana da garabasarmu mafi sauqi da kuma dumbin riba.


Yanzu mu dauka zaku fara da matakin mu na farko wato (Smart Earner) wanda yake kyautane bayada wani chagi.

Ku lura da wani abu:- tsarin Data na MTN ya kasu gida biyu a gurin mu akwai 

i. SME DATA

ii. CORPORATE DATA

1. Mu dauka zaka/ki maida hankali wajen sayarda corporate data ne kadai, wanda a matakin farko wato Smart Earner zaku riqa samunta a wurin mu akan kudi naira (N200/Gb) 

Bari mu rarrabe maka abinda zaku samu idan fara da naira dubu uku (N3000) kachal, a duk giga bite da zaku saida zaku samu ribar kudi naira tamanin (N100) a matsayin riba, idan har zaku sayar da giga daya (1gb)  akan kudi naira dari uku (N300) wanda shine mafi rinjayen farashinta a kasuwar  data.

Duba kuga ribarku kamar haka:-

N300-N200=N100 kuma da dubu ukun ku zaku iya sayarda aqalla giga goma sha biyar (15Gb), idan kuma har zaku iya ta dubu uku a kullum bari muga ribar nawa zaku riqa samu a kullum:-

N100x15=N1500 kullum acikin kwanaki talatin kunada riba kamar haka:-

N1500x30=N45,000 (wata daya)

Idan kuma zakuyi yunqurin saka dubu biyar a kullum, kunga kenan zaku iya sayarda aqalla giga ashirin da biyar (25GB) kunga kenan a kullum zaku samu ribar N2,500 acikin kwanaki talatin zaku samu ribar kudi (N75,000) wata daya.


2. Idan kuma kuna a matakin tsakiya wato (AFFILIATE USER) ina maku albishir da zaku samu datar mu giga daya akan (N195) kunga a wannan matakin kunada ribar (N105) ga duk giga daya  kunga kenan idan a matakin nan zaku fara da dubu biyar N5000 zaku iya sayarda aqalla giga ashirin da biyar (25GB) kullum da dubunku biyar

Ribarku itace:- N105x25=N2,625 a kullum

A kwanaki talatin zaku iya kirga ribarku ta kullum sau talatin kamar haka:- N2,625x30=N78,750 (wata)

3. Haka zalika idan a mataki na uku kake wato (TOPUSER) zaku riqa samun MTN DATA namu akan kudi naira dari da cis'in (N190) kunga kenan zaku samu ribar tsantsagoron kudi naira dari da biyar (N110)  idan shima zaku fara da dubu biyar (N5000) ne kamar sauran. 

Shima zaku sayarda aqalla giga ashirin da biyar na MTN tabbas idan zaku iya sayarda giga ashirin da biyar (26GB) a kullum, ribarku zata zama kamar haka:- N110x25=N2,860, a kwanaki talatin kuwa zaku iya samun N2,860x30=N85,800 

Idan kuma zaku iya saka dubu goma  (N10,000) zaku samu damar sayarda giga hamsin da biyu (52GB)  haka zalika idan har zaku iya sayarda datar dubu goma a kullum wato 52GB ribar dazaku samu itace kamar haka:- 

N110x52=N5,720 a kullum.

N5,720x30=N171,600 a matsayin riba.

Me kuke jira ku hanzarta yin rigista damu dan samun wannan garabasar.

Maza ku ziyarci wannan adireshin dake qasa don yin rigista:-

https://ufardata.com/sign-up

Sannan zaku iya sauke manhajar mu ta wannan adireshin:-

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.msorgdevelopers.ufardata

Next
This is the most recent post.
Previous
Older Post
  1. Hello, my question is, must I sell a specific amount of data on daily basis? if yes, then, what will happen to the remaining data since it has not been sold? Thanks

    ReplyDelete
    Replies
    1. NO, you can sell any amount is just a simple task for you to reach your target, your money will remain in your wallet. luckily you can sell more than 13 today and tomorrow you can sell below that, that is not a problem as long as you can reach your goal.

      Delete

Confused? Feel free to ask.Your comment is always appreciated.I will try to reply to your queries as soon as time allows.Spam comments will be deleted immediately upon my review.

 
Top